Yadda Ake Gane Karfin Sha'awar Mace Ta Lebenta - Android Pols

Hadiza Gabon: Yadda Ake Gane Karfin Sha'awar Mace Ta Lebenta
Yadda Ake Gane Karfin Sha'awar Mace Ta Lebenta 


Ko Kunsan Yadda Ake Gane Karfin Sha'awar Mace Ta Lebenta?


A leɓen mace ake gane gwargwadon yadda zata dauke fitinar da namiji. Kuna iya kallon wannan VIDEO don jin bayani. Leben mace na sama yana representing da namiji during sex, na ƙasan kuma yana nuni da ƴa mace during sex.

Duk macen da leben ta na sama yafi na qasa kauri, it means ɗawainiyar da zatayi da namiji during sex yafi wanda zaiyi da ita, ma'ana yaso yafi ƙarfin tata sha'awar, idan kuma na ƙasa yafi na sama kauri, ta fishi sha'awa kenan, shima sai yayi da gaske, idan kuma ya ɗan daidaita shikenan, sun yi daidai.

Na ƙafa kuma idan yatsan dake kusa da babban ɗan yatsa yafi babban tsawo, toh mai yawan sha'awace. Idan kuma ya gajarce sosai, ba tada yawan sha'awa, dan kuma suka daidaita da babban yatsa, sha'awarta na tsaka tsaki kenan.

Sannan still idan tsakanin babban yatsa da mabi dashi akwai gab taqi(distance), toh penetration babu gargada kenan. Idan kuma babu distance tsakani penetration yakan ɗanyi wuya. Nasan yanzu wasu na ta kallan ƙafafunsu.

Kuna iya latsa nan ku kalli cikakken bayani kan yadda ake gane karfin sha'awar mace ta wannan VIDEO


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post