Yadda Ake Buɗe Murfin Budurwar Amarya A Daren Farko

Yadda Ake Buɗe Murfin Budurwar Amarya A Daren Farko

Yadda Ake Buɗe Murfin Budurwar Amarya A Daren Farko 


Bayani kan yadda ake buɗe budurwa musamman a daren farko.


A yau na zo muku da bayani kan yadda ake buɗe budurwa a daren farko da muhimman abubuwa 4 da a kan buɗe budurwar amarya da ya kamata duk wani saurayi dake shirin yin aure ya sani. Domin waɗannan abubuwa ne da zai yi wuya ka samu wanda zai bayyana maka kuma ya yi maka bayani yadda ya kamata.

Don haka idan kai saurayi ne da kake shirin yin aure sai ku karanta ko ku saurari wannan VIDEO cikin nustuwa domin wannan topic ne mai matuƙar muhimmanci da ya kamata ku sani don gano abubuwan da ake yiwa budurwar amarya a daren farko.

Amma da farko zan so ku fara kallon wannan video domin jin cikakken dukkan bayanan da za mu yi muku a wannan rubutun, domin sanin irin tasirin da jima'in farko ko buɗewar budurwa yake dashi a rayuwar ta, na cewa idan jima'in ta na farko yai mata ciwo zai wahala sauran jima'in ta ba zai na yi mata ciwo ba a yayin yi. Hakama idan ya yi mata daɗi zai iya kasancewa ta ɗore a hakan.

Sannan idan jima'in farko ga budurwa ya firgita ta ko ya tayar mata da hankali ba lallai ne ta ci gaba da jindaɗin jima'i ba domin koda yaushe idan za'a yi mata za ta dinga jin fargabar jin zafi. Wannan yasa wasu matan ke son da jindaɗin jima'i daga wanda suka ji daɗi tun a farko, haka kuma suke ƙin jima'in idan aka samu akasin hakan.

Don haka ya kamata ku yi matuƙar kiyayewa da kulawa a yayin buɗe budurcin amarya a karon farko na daren auren ku. Domin abinda ka yi mata a daren farko shine zai tabbatar mata da daɗin sa ko kuma rashin daɗin sa. Ga jerin abubuwa 5 da za ka kiyaye a yayin buɗe budurwar amarya;

1) Kwantar Da Hankalin Amarya

A daren farko abinda miji ya kamata yaiwa amaryarsa shine ya kwantar mata da hankalinta da kalamai masu rasta jiki da kwantar da hankali. Domin duk budurwar amarya tana da irin wannan fargarbar irin azabar da ake ji a daren farko. Amma yin kalamai da kwantar da hankali zai cire mata tsoro da fargabar jima'i.

2) Wasannin Motsa Sha'awa 

Bayan kwantar da hankalinta abinda za ka yi shine wasanni. Yi ƙoƙari cikin wasa ka jawo ta jikinka kana shafa jikinta kana cire mata kaya. Ɓata dukkan lokacin ka wajen yi mata wasanni na shafa da tsotsar dukkan sassan jikinta.

3) Tsotsar Ƙirji

Tsotsar farji da yin fingering na taimakawa sosai wajen shiɗewar amarya a daren farko, cikin wasanni idan kana taɓa nono kana shan gindinta nan za ka ji ta shiɗe ta fita daga hayyacinta. Hakan zai ƙara taimaka maka samar da shiga da kan azzakarin ka cikin farjinta amma fa ba duka zaka zura ba.

4) Samo Ƙofar Farjin

Samun ƙofar farjin budurwar amarya ba abune mai sauƙi ba kamar yadda wasu suke tunani, shiyasa tsotsar farji da fingering ke da matuƙar tasiri wajen gano ƙofar shiga farjinta.

Shigar da azzakari a hankali. Yin amfani da mai wanda ke da laushi ka goga kan azzakarin ka zai taimaka wajen samun shiga cikin sauki ba tare da ka wahalar da budurwar amarya ba. Ka tabbatar ka shiga a hankali ba tare da ƙarfi ba domin 

Kuna iya latsa wannan shudin rubutun don jin cikakken bayani kan yadda ango zai sadu da amaryarsa.

VIDEO


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post