Yadda Ainihin Farjin Mace Yake - Android Pols

Yadda Ainihin Farjin Mace Yake


Mafi yawancin maza sun tafine da fahimta ko tunanin cewa ramin farjin mace ta inda azzakari ke shiga nan ne farji ko gaban mace


Shin ko kunsan yadda ainihin Farjin Mace yake? Ba duk maza bane suke fahimtar cewa kamar yadda halittar azzakarinsu suke haka suma mata farjinsu yake. 

Wannan rashin fahimtar kuma ba wai ya tsaya akan maza bane kadai, har da matan da suke dauke da wannan halittar. Wasu basu san cewa suna da banbancin farji ko gaba ba.

Mafi yawancin maza sun tafine da fahimta ko tunanin cewa ramin farjin mace ta inda azzakari ke shiga nan ne farji ko gaban mace. Wannan fahimtar kashi 65 na maza suna dauke dashi.

Hakan ne kuma yasa sau da yawa wasu mazan idan za su kwana suna saduwa da mace ba zasu iya gamsar da ita ba.

Dunbaru, belli wanda akafi sani da dan-tsaka shine ainihin farjin mace a jima'ince, kuma shi wannan halittan dake jikin farjin ko gaban mace ya banbantane daga mace zuwa mace. 

Wasu matan nasu yana da kankanta wasu kuma yana da girma, wasu kuma suna da madaidaicin halittan. Wannan halittan da ake samunsa daga saman gaban mace yafi ko ina jijiyoyi a jikin mace.

Shi dai belin mace bai da wani amfani a jikin mace illa kawai ya jiyar da ita dadi a lokacin jima'i ko saduwa. Amfaninsa kenan ba kamar sauran abubuwan da suke kunshe a gaban mace ba.

Shi dai Belin nan ko Dan-tsaka a duk lokacin da sha'awar mace ya motsa wannan halittan nata (Dan-tsaka) jini ne ke kwararowa wajensa shi kuma nan take yake kumbura ya kara. 

tsawo yana matsi yadda dai azzakarin namiji yakeyi a lokacin da sha'awarsa ta tashi.

Akwai cikakkun karin bayani akan yadda namiji ka iya gamsar da mace yayin jima'i lura da yadda beli ko dan-tsaka ke da babban rawan takawa a wannan fannin. Sannan mata da yawa sunfi sha'awar a yi musu wasa dashi da hannu sunfi saurin kawowa.

Sannan zamu kawo muku bayani akan yadda kankantar belin ko girmansa ke taka rawa wurin gamsuwar mace da kuma kololuwan dadinsa wajen mata a yayin saduwa da namiji.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post