Sirrin Daren Farko Ga Ango Da Amarya A Rayuwar Aure |
Sirrin Daren Farko Ga Ango Da Amarya A Rayuwar Aure
Daren farko akwai dadi sosai ga ango, amma ita amarya ba kasafai yake yi mata dadi ba saboda fargaba da tsoro na zafin da za ta ji. Wannan kowace mace kafin tazo gidan aure za ta san saduwar farko tana da zafi sosai.
Ta hakane wasu amaran idan sunje gidan aure tsoro ke hana su yarda da mijin su. kamata yayi ace amarya ta san sirrin daren farko na aure, hakan zai taimaka mata don koyar da ango abubuwan da ya kamata yai mata idan bai sani ba har ya samu ya bude budurcinta.
Amma idan amarya ta bari ango yayi mata da karfi zai iya yi maki rauni mai hana tafiya. Don haka ina shawartarku da ku daina tsoron mazajenku a daren farko, ku yi kokari kusan sirrin daren farko. Kada ki nuna masa kin san komai, nuna mashi zakiyi kamar baki san ana saduwa tsakanin mata da miji ba a ranar aure. Kuma ki ringa sakin jikinki dashi kada ya zamana yanayi kina kaucewa.
Daren farko na aure yana daya da daga cikin daren da mata da miji za su dinga iya tunawa a rayuwa koda sun tsufa, domin akwai dadi sosai. ku kuma maza matsalarku daya, nuna maitarku kuke a fili a daren farko. Yana da matukar muhimmanci kowane ango yasan sirrin daren farko.
Idan ka fuskanci amaryarka na tsoron wannan daren, sai kai mata wayo kace nasan kin gaji sosai shiga daga ciki ki kwanta, kai za ka kwana a falo. Idan ta shiga sai ka barta sai ta fara bacci kuma kada kabari ya dauketa sosai. Idan ta fara bacci sai kaje ka fara shafarta a hankali kana yi mata kiss, idan ta farka bazata iya magana ba dan dadi ya mata yawa.
Idan kaga za tai magana sai ka rarrashe ta har ta yarda. Sai ka cire rigar, idan dadin yakai ko bata yarda ba zata ringa cire kayan da kanta zata so kasa abinka a ciki(arzakari) amma kada ka saka sai ka shafata sosai sannan zaka saka.
Da fatan maza mata da suke shirin yin aure za su yi kokarin koya da sanin sirrin daren farko domin hakan zai taimaka maka wajen gudanar da daren farko cikin kwanciyar hankali.