Sarauniya Isabel ta Castile, macen da ta yi wanka sau biyu kawai a rayuwarta |
Sarauniya Isabel ta Castile, macen da ta yi wanka sau biyu kawai a rayuwarta
A ƙarshen karni na 15, Sarauniya Isabella ta Spain ta yi alfahari da cewa ta yi wanka sau biyu kawai a rayuwarta. Ita ma Sarauniya Elizabeth I, ta Ingila kan yi wanka sau daya ne kawai a wata.
Har yanzu da akwai fararen fatar da sukayi imanin da cewa datti shi ne kariya ga jikinsu yayin da ruwa yake raunanasu kuma yana sa su rashin lafiya.
Tags:
Labaran Ban Al'ajabi