Saƙon Barka Da Safiya Masu Daɗi Don Masoya

Saƙon Barka Da Safiya Masu Daɗi Don Masoya

Saƙon Barka Da Safiya Masu Daɗi Don Masoya 


Saƙon Barka Da Safiya Masu Daɗi Don Masoya 


Aika Saƙon soyayya ta waya na daga cikin hanya mafi sauki wajen saka budurwa shauki da nuna mata soyayya. Ko wanne daga cikin wasikan Mata suna son samun irin su daga wurin samarin su, kuma zasu saka mace ta gane saurayin ta yana tinanin ta kuma yana neman ta.


Ga wasu daga cikin Saƙon Barka Da Safiya Masu Daɗi da masoya za su dinga yi a tsakanin su kamar haka;


1 Idan Na Kalle ki, Ni Nasan Me Nake Ji, domin Farin cikin da nake shiga, ina kaunar ki abar kaunata


2 Gari ya Waye, sabuwar rana ta fara, Ina Farin ciki da Nishadi saboda ina da ke a cikin rayuwata. Barka da safiya.


3 Barka Da Safiya, Kyakkyawa, kin Sakaltani da Kulawarki, gashi Yanxu bana lya rayuwa idan bake, Ina yawan kewarki Sarauniyata.


4 Babban Farin cikina Shine idan na Tina Cewa ke Tawa ce har abada, Nima kuma naki ne. Barka Da Safiya Hasken Rayuwata.


5 Barka Da Safiya Buduwar Zuciya ta, Kawai Tinanin ki ne yake Haska min Safıyata.


6 Barka Da Safiya Zuwa ga wacce take sani farin ciki, Ina Godewa Allah da samun ki a rayuwata.


7 Ina jin Soyayyar ki Wata Kyauta ce agareni da ban taba samun kyauta irin ta ba a rayuwata, my super lady. Barka da safiya!


8 Kyakkyawa Ta, kece Abu mafi kyauwun tinani dake zuwa mini a tinani na da zarar na farka daga bacci, kawai ina son nace barka da safiya gareki Duniyata, kuma farin cikina.


9 Abubuwa ne suke da daraja a wurina cikin wannan duniyar, wuraren daga cikin su shine Murmushi ki, my priceless gift.


10 Congrats to me, saboda na Samu Mafi kyawu, Kulawa da Yarinyar da take Saurin Fahimta ta, kuma kece, my love. Barka da safiya!


11 Yau nayi mafarki, Kin kawo mini ruwa mai sanyi tare da wani hannun ki, wannan abun kuwa shine soyayya ta dana baki, ki makaman shi kada ki sake. Barka da safıya sahibata.


12 Da Farko Ina Miki Sallama Irin Wacce Na Saba Miki a Kullum, Sannan Ina Miki fatan Alkhairi irin wanda na saba a kullum, kin tashi lafıya, Ya zuciyar ki take? Ta yaya lafıya, ko ta zama kullum cikin tinani na? Ba sai kin bani amsa ba, bugun zuciyar zai sanar dani. Barka da Safiya!


13 Gari ya waye, hasken rana ya fito, nima kuma na fito domin cigaba da noma don soyayyarki dana saba a Kullum, ina fatan irin dake Zuciyar ki ya sami dai dai da wanda nake shukawa, Domin samun yabanya mai albarka tsakani na dake, Soyayyar ki tasa ni yin hudar da ba tare da garma ba. Barka da Safiya.


14 Akan ki zan iya komai banda Mutuwa, domin ina Son na zama dake har abada, Nayi rayuwa dake mai kyau mai tsafta, Ina Miki barka da safiya Tare da fatan Zaki Wuni lafıya tare da farin ciki, Ki sani Ina Tare dake kuma Ina Qaunarki.


15 Zuciya Tana son mai kyautata mata, ni kuma tawa zuciyar ke daukar son ki kyautata mata, ki bata farin ciki. Duk safiya Murmushinki ya ta dani daga bacci. Barka da Safiya Uwargida!


16 Gimbiyar Mata Sarauniyar Zuciyata Kin tashi Lafıya, Ina Fata kin tashi cikin farin ciki irin wanda ke saka Annashuwa, Duk da kasancewarwar ki a nesa dani, Amma zuciyata ta kasancewar a Kusa dake, naso ace duk safıya idanu na dake za su yi tozali, naso ace Kece mai tashina daga dogon mafarkin dana fada, naso ace Sassanyar Muryarki Mai Zakin Nan Ce Farkon halina a ko wace safiya. Barka Da Safiya Shalele na!


17 Sahibata, Na Gwammaci Na kare Rayuwata baidaya tare dake, Akan Na Kasancewa Kullum Cikin Kadai ci, yau wata rana ce sabuwa, kuma ina fatan ta kasancewar Mai dadi agaremu Baki Daya. Ina Fatan Kina Lfy?


18 Kin Sakaltani Da Kulawarki, tare da Tausayawarki, gashi yanxu Bana iya wuni ban ganki ba, Zuciyata tayi sabo dake irin sabon da bazan iya yankeshi da cutar ba, Barka Da Safiya kankarar zuciyata.


19 Babban Burina a Duniya Shine ki zama tawa, nima na zama naki na har abada, Wannan ma kawai ya ishen rayuwa My love!


20 Ganin Kyakkyawar Fuskar ko wace safiya Shine dalilin Farin cikin wannan ranar, Domin Kece Hasken Rayuwata. Barka da Safiya.


21 Ko wace safiyata Farin Ciki ne, saboda wata dama ce ta sake ganin Murmushinki, Da idanuwan ki masu daukar hankalina, da Kyakkyawar Fuskarkia mai sakan Murmushi, tare da nuna muryarki mai sani Cikin kogon tinan ki. Barka da Safiya


Gargadi ga samari dama iya mata kisani soyayya ba wadanda ba Yakamata kafın fara soyayya ajiyar adam dawa Yakamata ayi ta tara samari ko tara yan mata bashine nuna jarunta a soyayya ba, saka masoyi farin ciki shine ginshikin soyayya. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post