Kalolin Kwanciyar Aure |
Duk ma'auratan da suke yin Kalolin Kwanciyar Aure Zaka same su suna jindadi da nishadin zaman auren su
Wannan darasin zai karkata da yin bayani kan Kalolin kwanciyar aure wanda ya kamata matan aure su mayar da hankali akai, domin kuwa mata sune suke da damar sarrafa namiji a yayin kwanciyar aure.
Matan aure kada ku dinga jibgewa miji jikin ku kamar wani kayan wanki, kawai sai dai yazo ya shegeki Kullum kalar kwanciya daya kuke yi babu wani sabon canji. Ku sani ko abinci kala daya kike ciki Kullum zaki gaji dashi, ko shinkafa ana sarrafata kalakala balle kuma mace. Don haka kisan Kalolin kwanciyar aure kala kala wanda zai kara miki armashi a zamantakewar auranki kada kiji kunya mijinki naki ne halalinkine.
Kalolin Kwanciyar Aure
Kamar yadda masana kwanciyar aure suka bayyana akwai Kalolin kwanciyar Jima'i Masu yawa da yin su ke gamsar da ma'aurata. Ga wasu daga cikin su;
1. Wannan za ki kwanata a rigingine amma ki dan karkace bangren hagu sai Oga ya daga Kafar ki ta hagu yasata a kafadarasa sai ya kanta a hunnan damansa yana rungume da kafar hagun ki sai ya zura azzakarinsa ya mika da hannun daman, kudai kawai ku tabbatar kofar dakin a rufe take ba tare da yara sun shigo ba.
2. Za ki yi kamar kinyi sujjada sai shikuma ya kafa gwaiwarsa a kangado yasa hunan ya rike kwakwasonki yana motsawa.
3. Mijinki zai kwanta a gefan gado kafafuwasa akansa ke kuma daman kin lailaya banana ta mike tsaye, sai ki juya masa baya ki zauna akansa banana ta luma cikin kogi saiki yita sukuwa shi kuma yana shafa duwawunki kinata sukuwa akansa. Wannan kalar kwanciyar tana gamsar da ma'aurata sosai.
4. Za ki tsaya a tsaye Oga ya rungumoki ta baya sai ki sunkuya ki dafa, sai ya zura azzakarinsa cikin gindnki, sai ki hada kafafunki ki matsesu shikuma ya dafa duwawunki yana motsawa. Kalar kwanciya ne mai bayar da nishadi sosai.
Sune iyakar Kalolin kwanciyar aure da za mu iya kawo muku su a wannan darasin na yau. Nan gaba za ku ji mu da Karin Wasu Kalolin kwanciyar aure masu kayatarwa da nishadantar da ma'aurata.