kalaman soyayya masu kwantar da hankali |
kalaman soyayya masu kwantar da hankali ga masoya
Hmm, kaunarki ce linzamin zaunennen zamanin farinciki gami da shaukan tuwa acikin jerin jadawalin jin dadin rayuwata, kyakyawar suffarki ce take yi min gizo acikin kowane minti da sakan na cikin yaruwata da zai zo, a bisa wannan dalili ne yasa na haddace kyakkyawar Fuskarki.
Suffarki miye da yanda na haddace sunana, ke nake gani a cikin dare dara safiya zuwa yammar kowace rana zuciyata na bugawa da sautin dadda-dan sunankine, Sarauniyata zauna ki ban sona da kauna samun kasantuwar farincikin zuciyata nazo gunki, Masoyiyata ki'auna tunanina za kiga so yagana da kauna.
Domin amintuwar zuciyata da taki, kyakykywta, kina raina kin dade a tunanina haka zan so mu gana domin tozali da bayyanar kyakykyawan murmushinki, sahibata farin cikina ganinki ko'ina zanso kibani amana saboda hangen da zuciyata taki yiwa taki mai cike da alkairi da farin ciki da shauki.