Kalaman So Na Barka Da Safiya Na Mata Zuwa Ga Masoyi - Android Pols

Maryam Ceeter: Kalaman So Na Barka Da Safiya Na Mata Zuwa Ga Masoyi
Kalaman So Na Barka Da Safiya Na Mata Zuwa Ga Masoyi


Yadda Ake Furta Kalaman So Na Barka Da Safiya Na Mata Masu Daukar Hankalin Masoyi 

  

Ya kai Kyakkyawan masoyi kuma abin so da kaunar rai da zuciyata, zan faranta ranka saboda nawa yayi fari tun a farkon farar safiyar nan kuma duk sanadin kaunarka, domin ta hanyar turo sakon barka da safiya ne kadai zai sa ka fahimci cewa na kwana ina tunawa da daddadan kalamanka. 


Kasani cewa zan samu damar baje kolin kalamai na' agareka ne kawai ta hanyar amsa sallamata agareka, mai taken salamu' alaika ya ma'abocin kwana da wuni tunanin kwakwalwata, zanfi kowa farincin matukar sakona ya iso izuwa gareka.


Ya kai Kyakkyawn kuma abin riritawar zuciyata barkan ka da ganin wannan Kyakkyawr safiya mai tarin 'albarka, haka kauracewar wahala da wanzuwar farinci zai tabbata' agareni ne matukar naji kuma na gamsu cewa katashi cikin koshin lafiya, musamman ace ta hanyar dawomin da amsar sakonane na gane hakan. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post