Kalaman So Ga Masoyiya Na Barka Da Safiya

Hadiza Gabon: Kalaman So Ga Masoyiya Na Barka Da Safiya
Kalaman So Ga Masoyiya Na Barka Da Safiya 

 

Furta kalaman so ga masoyiya na barka da safiya na kara dankon soyayya tsakanin masoya. 


Kyakykywan sakone silar wanzuwar annurin dake cikin zuciyata awannan safiyar, amma kisani cewa turoshi garekine mahadin wadatuwar zuciyata da yarwa tacciyar ni'imar farinciki, domin isar da shi agarekine yasa naturo miki sako me dauke da furucin sallama. 


Assalamu alaiki kyakykywar da zuciyata ke bugawa da haruffan sunanta, kamar yanda kika sani cewa daidaiton kowace gangar jiki a hada ta da ruhinta to kahaka nima mahadin nawa farincikin shine, jin kyakykywar amsar da zatasanya annurin acikin zuciyata agareki,  idan har yakinina zamto gaskiya agareki cewa kintashi lafiya kamar yanda nima nata shi lafiya. 


To zan kasance mai matukar farinciki da shauki na musamman, karbuwar sakona agareki shine karsashin da zuciyata zanta samu kamar yadda nakeji sanadin kaunarki wannan shine silar turomiki sakon barka da kyakykywr SAFIYA masoyiyata. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post