kalaman So Ga Budurwa A Lokacin Azumi |
kalaman So: Mafi Son Lokaci a cikin So Yana Karuwa Ne Cikin Sanadin Abinda Ya shafi Zancen Dake Furta Kalaman Son ki
Sunanki Nake Karantawa a lokacin da Son ki Ya Mantar Dani Sunan Dukkan Wata Budurwa Sai Naji Tunaninki Yana Karuwa a cikin Raina
Mafi Son Lokaci a cikin So Yana Karuwa Ne Cikin Sanadin Abinda Ya shafi Zancen Dake Furta Kalaman Son ki.
Dalilin Faruwar Hakan Shike Samar Da Wanzuwar Hakan a gareni Idan Na Kalli Fuskarki Sanyine Yake Ziyartar Cikin Ruhina
Matsayin Girman Sonki Ya samu Mukamin Zama Basarake Can Cikin Tsakiyar Birnin Zuciyarki Wadda Aka Kawatashi Da Walwalin Ruwan Zinarin Sunayenki
Son ki Ne Mafarin Lafazina, Akan Kaunarki Na dauki Aniyar Kawar da Dukkan Wani Mai ja Dake Komai Tasirinsa Saina Kawo Karshensa
Yabo Da Kirari Su Tabbata Ga Sarkin Da ya Tsara Cikakkiyar Halittarki Mai Daukar Hankali
Har Gaban Gobe Da Jibi Bazan Gajiya Da Aiko Miki Da Sakon Fatan Alkhairi Da Fatan Kinsha Ruwa Lafiya.