Idan Mace Na So Ta Dinga Feshin Ni'ima Ga Wani Sabon Hadi Na Musamman

Idan Mace Na So Ta Dinga Feshin Ni'ima Ga Wani Sabon Hadi Na Musamman

Karin Ni'ima Ga Matan Aure


Idan Mace Na So Ta Dinga Feshin Ni'ima Ga Wani Sabon Hadi Na Musamman 


Duk matar auren dake son ta ji tana feshin ruwan ni'ima, ko matan dake samun kansu cikin rashin ni'ima wanda koda yaushe suke jin gabansu a bushe babu wata alamar ni'ima. Matan dake fama da matsalar infection da rashin sha'awa ko rashin jindadin saduwa, ga wani hadi na musamman da zai taimaka muku.  


Yadda Ake Hadin Karin Ni'ima Mai Feshin Ruwa

Ku samu wadannan abubuwa kamar haka;

1) Dabino 

2) Sassaken Mangoro

3) Kaninmfari 


Za'a samu sassaken mangwaro kamar guda 2, Kaninmfari cokali 2 sai Dabino a daka shi a hade su guri daya ki dafa ki dinga sha da safe da yamma. Insha Allah za'a samu ni'ima wadatacciya kuma zai karawa mace sha'awa da jindadin saduwa. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post