Hotunan Yadda Ake Kwanciya Da Mace |
Hotunan Yadda Ake Kwanciya Da Mace Don Amfanin Ma'aurata
Akwai hotunan yadda ake kwanciyar jima’i da mace kala kala wanda ya kamata ku sansu, kuma ku rika amfani dashi ba wai kullum a riga maimaita guda ba, ko kuma idan mai gida yazo sai dai ki kwanta sharkaf kamar katifa, ko kayan wanki, shi kuma yahau saman ki ya gama abin da zai yi ya tashi. Matan aure Ya kamata a riga sauya kwanciya, da canza salo iri-iri kamar tsotsan azzakari da dai sauransu dan jin dadin ki da mai gidanki.
Hotunan Yadda Ake Kwanciya Da Mace
Ba za mu samu kawo muku hotunan yadda ake kwanciya da mace ba domin hakan kamar bai dace ba, amma dai za mu yi kokarin sanar daku hanyoyin yadda za ku fahimta cikin sauki. Ga su kamar haka.
Kwanciyar Gaba Da Gaba (kallon juna)
Salo ne na yadda ake kwanciya da mace. Yadda ake yin wannan kwancciya kuwa shine, mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta suna kallon juna.
Anan ana so miji ya dan dafa gado ko shimfidar da suke kai, domin ya rage nauyinsa akan matar tasa. sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta. wannan kwanciya na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma’aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.
Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne, akwai kwanciyar gefe daya ta gaba, akwai kuma ta baya.
kwanciyar gefe daya ta gaba gaba: Yadda ake yin wannan kwanciya shine wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar, ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.
Kwanciyar gefe daya ta baya: ita kuma wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba, banbancin kawai shine ita wannan ta baya ake yi (ba wai ya saka azzakarinsa a duburarta ba. A’a zai koma ta bayanta yadda basa fuskantar juna sai ta dan daga kafarta kadan ya shige ta.
Yadda Ake kwanciya da mace ta Jima’in Zaune
Yadda ake yin wannan jima’in shine, namiji zai zauna a kan gado ko kujera, ita kuma matar zata zauna akan cinyoyinsa, sannan sai ta raba cinyoyinta. Shi ma namijin ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.
Yadda Ake Kwanciya Da mace ta Mimmike
Wannan kwanciyar an fi yinta ne idan namiji ya kasance mai karamin azzakari. Domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda cewa lalle komai kankantar azzakari zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan kwanciyar shine, bayan namiji ya shigar da azzakarinsa cikin farji mace, sai macen ta hade cinyoyinta ta mike kafafunta, shi ma namiji sai ya hade cinyoyinsa ya mike kafafunsa, ya kwanta dare-dare a kanta.
Yadda Ake Kwanciyar Hawan Doki
Yadda ake yin wannan kwanciya shine, namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lankwashe gwuiwarsa kadan ta yadda zai dan dago cinyoyin mace da guiwar, ita kuma mace sai ta bude cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a tsakiya ta zauna a kansa, ta dan kwanta kadan a kan kirjinsa, daga nan sai ta rinka motsawa tana turawa gaba da baya kamar ta hau doki.