Hanyoyin Yadda Ake Iya Gane Anci budurwa

Hanyoyin Yadda Ake Iya Gane Anci budurwa
Yadda Ake Iya Gane Anci budurwa


Hanyoyin yadda ake gane mace cikakkiyar budurwa wadda bata taba sanin ɗa namiji ba 


Gare ku 'yan mata, matan aure da samari ya kamata kusan wadannan hanyoyi na yadda ake iya gane an taba cin budurwa don zai iya amfanar daku. Domin kuwa ba kasafai ake iya ga ne budurwa ta rasa budurcinta ba sai wanda ya karanci yadda ake iya gane hanyoyin. 


Samari da dama na son sanin budurwar da za su aura cikakkiya ce ko kuwa wani ya taɓa kwanciya da ita ya ci ta. Da yawan samari na shiga irin waɗannan tunani da shakku a zukatansu, hakan yasa wasu ke fara tunanin yadda za su gano budurwar da za su aura cikakkiya ce ko akasin hakan.


Wani bincike ya gano cewa a zamanin yanzu da wuya ka samu saurayi da budurwa kafin su yi aure basu taɓa ɗanɗana daɗin jima'i ba. Sai dai su samari suna ganin hakan a wajesnu ba wani abu bane. Saurayi yana iya neman budurwa yai amfani da ita amma kuma shi ba ya son a yiwa budurwar da yakeso ya aura.


Yadda Ake Gane An Taɓa Cin Budurwa

kamar yadda samari ko mazan dake son auren budurwa ke neman sanin shin an taɓa cinta ko kuwa bata taɓa yi ba. Gaskiya dai iya bincike babu wasu hanyoyi ko alamomi na zahiri da za ka iya gano cewa budurwa ta taɓa yin zina idan har ba ita ce ta bayyana maka ba ko kuma idan ka aureta ka gano hakan.


Kai dai idan har ka yarda da hankalin budurwar da zaka aura kuma kana ƙaunarta, ka yadda da tarbiyyar ta, babu wani tunanin da zai zo ranka kan ko an taɓa cinta. Yawancin samarin da suke tunanin budurwar da za su aura ta taɓa yin zina suma yiwa wasu suke yi.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post