Hanyoyi 5 Da Za Ku Kula Da Kan Ku A Lokacin Hunturun Sanyi

Hanyoyi 5 Da Za Ku Kula Da Kan Ku A Lokacin Sanyin Hunturu

Hanyoyi 5 Da Za Ku Kula Da Kan Ku A Lokacin Sanyin Hunturu


Hanyoyi 5 Da Za Ku Kula Da Kan Ku A Lokacin Sanyin Hunturu


1. Sanya kayan sanyi masu nauyi nada matukar muhimmanci a wannan lokacin musamman ma ga yara da kuma tsofaffi domin kare kai.


2. Yana da matukar anfani, mutane su rika saka tubarau da zai rika rufe masu idanuwansu da ma hanci da baki a wasu lokuta domin samun kariya.


3. Yana da kyau mutane su rika shafa mai da ke da maiko sosai a wannan lokacin domin samun laushin fata musamman ma a baki da kuma kafa.


4. Yana da kyau a rika wanke kayan abinci da ganyayyaki da ma 'ya'yan itatuwa sosai kafin ci a wannan lokacin.


5. Haka zalika atisaye da motsa jiki yana da matukar anfani shima domin samun dumamar jiki da kuzari.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post