Hanyoyi 2 Da Ake Kara Girma Da Tsawon Gaban Namiji

Hanyoyi 2 Da Ake Kara Girma Da Tsawon Gaban Namiji
Hanyoyi 2 Da Ake Kara Girma Da Tsawon Gaban Namiji


Hanyoyi biyu da namiji zai iya kara girma tsawo da kaurin gaba ba tare da ansha magani ba.


Tabbas idan za ku yi amfani da abinda za mu bayyana muku a wannan rubutun na yau za ku samu Karin girma, tsawo da kaurin gaba. Idan Kuna shan wani magani domin ku samu Karin tsawo da girman gaba kuna bata lokaci ne domin ba za ku samu biyan bukata ba. Domin har zuwa yanzu masana kimiyya sun tabbatar da cewa babu wani magani da yake kara girman gaban namiji. 


Amma sun gamsu da wadannan hanyoyi guda biyu wanda idan namiji yai amfani dasu za su kara masa girman gaba. Kuma idan har an yi su cikin ka'ida ana samun biyan bukata. Kuna iya saurar cikakken bayani ta cikin wannan video


Kafin mu sanar daku wadannan hanyoyi guda biyu yana da matukar muhimmanci ku kiyaye wadannan abubuwan kamar haka;


A daina Saka gajeren wando

A daina shan taba sigari 

A daina cin abinci mara kyau ga lafiya. 


Kafin ku fara yana da kyau ku samu tip(ma'auni) ku auna zagaye da tsawon gaban ku a centimeter ku rubuta ku ajiye. Kada ku kara aunawa har zuwa bayan kwanaki 30 idan kuna yin daya daga cin hanyoyi biyun da zan sanar daku, sannan sai ku yi comment da adadin centimeter kan yadda girman gabanku ya karu. 


Hanyoyi biyu da ake kara girma da tsawon gaba 

1 Yin training da motsa gaba, wanda a turance ake kira da jelqing. Idan za ku yi hakan sai kun fara wanke hannun ku da sabulu da ruwa mai tsafta. Sai ku samu tawul ku jika da ruwan dumi ku rufe gaban ku dashi na tsawon minti biyu. Bayan nan sai ku samu man shafawa kamar Vaseline ku shafa a hannun ku sai ku dinga shafa gaban naku daga farko zuwa kan kaciya a hankali.  Ana yin hakan sau daya a kullum da safe ko da dare. 


2 Yin amfani da vacuum, wani abu ne da suke Kira famfon buga iskar gaban namiji, shi wannan nau'in fanfon iri-iri ne akwai manual da electric. Yadda ake yin amfani dashi shine, za ka shafa masa mai sannan ka rufe shi da gaban ka na tsawon minti 2. Zai tayar maka da gaban ka sai ku matse gaban ku na tsawon minti biyar. Babban amfanin sa shine duk rashin mikewar gaba zai tayar dashi cikin karamin lokaci sannan yana kara girma, tsawo da kaurin gaba. 


Wadannan sune cikakkun hanyoyi guda biyu na yadda ake kara girma, tsawo, da kaurin gaban namiji cikin kwanaki Kadan. Da fatan kun amfana daga abubuwan da kuka karanta. Kuna iya latsa wannan video domin jin cikakken bayani kan wadannan hanyoyin guda biyu. Video 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post