Don Matan Aure: Salon Yadda Ake Kwanciya Da Miji - Android Pols

Don Matan Aure: Salon Yadda Ake Kwanciya Da Miji

Salon Yadda Ake Kwanciya Da Miji


Matan aure ya kamata a riga sauya salon kwanciya wanda zai dinga gamsar da miji da saka shi cikin nishadi da kara masa kaunar ki.

Akwai salon kwanciya da miji iri-iri wanda ya kamata matan aure su sansu, kuma su rika amfani dashi. Ba wai kullum a riga maimaita guda ba, ko kuma idan miji yazo sai dai ki kwanta sharkaf kamar katifa ko kayan wanki. Kawai sai dai ya hau saman ki ya gama abin da zai yi ya tashi.

Matan aure ya kamata a riga sauya salon kwanciya wanda zai dinga gamsar da miji da saka shi cikin nishadi da kara masa kaunar ki. Domin idan matar aure ta iya yin salon Kwanciya iri-iri da canza salo iri-iri kamar tsotsan azzakari da dai sauransu dan jin dadin ki da mai gida. Ga wasu daga cikin salon kwanciya da matan aure ya kamata su dinga yiwa mijin su;

1) Kwanciyar Gaba Da Gaba (kallon juna): Yadda ake yin wannan salon kwanciya shine, mace ta kwanta akan gadon bayanta ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta suna kallon juna. Amma miji ya ɗan dafa gado ko shimfiɗar da suke kai, domin ya rage nauyinsa akan matar tasa. sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta. wannan salon kwanciyar aure na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma'aurata damar yin shafe-shafe da gugar juna.

Wannan salon kwanciya ta kasu kashi biyu ne, akwai kwanciyar gefe ɗaya ta gaba, akwai kuma ta baya.

(a) kwanciyar gefe daya ta gaba gaba: wannan kwanciya mace kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar, ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta ɗaga ƙafarta ɗaya kaɗan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.

(b) Kwanciyar gefe ɗaya ta baya: ita kuma wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar ɓangare ɗaya ta gaba, banbancin kawai shine ita wannan ta baya ake yi (bawai ya saka azzakarinsa a duburarta ba. A'a zai koma ta bayanta yadda basa fuskantar juna sai ta ɗan ɗaga kafarta kaɗan ya shige ta.

2) Salon kwanciyar Aure A Zaune: Yadda ake yin wannan Kwanciya shine, miji zai zauna a kan gado ko kujera, ita kuma matar zata zauna akan cinyoyinsa, sannan sai ta raba cinyoyinta. Shi ma namijin ya ɗan buɗe gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.

3) Salon Kwanciyar Mimmiƙe: Wannan kwanciyar an fi yinta ne ida namiji ya kasance mai ƙaramin azzakari. Domin tana taimakawa wajen matse farjin mace ta yadda cewa lalle komai ƙanƙantar azzakari zai gamsar da ita. Yadda ake yin wannan salon kwanciyar shine, bayan namiji ya shigar da azzakarinsa cikin farji mace, sai macen ta haɗe cinyoyinta ta miƙe kafafunta, shi ma namiji sai ya haɗe cinyoyinsa ya miƙe kafafunsa, ya kwanta ɗare-ɗare a kanta.

4) Salon Kwanciyar Hawan Doki: Yadda ake yin wannan kwanciya shine, namiji ya kwanta akan gadon bayansa ya lanƙwashe gwuiwarsa kaɗan ta yadda zai ɗan ɗago cinyoyin mace da guiwar, ita kuma mace sai ta buɗe cinyoyinta ta raba su ta sa mijin a tsakiya ta zauna a kansa, ta ɗan kwanta kaɗan a kan ƙirjinsa, daga nan sai ta rinƙa motsawa tana turawa gaba da baya kamar ta hau doki.

Waɗannan sune wasu daga cikin salon kwanciyar aure da ya kamata ma'aurata su dinga yi, hakan zai taimaka musu wajen jindaɗin jima'i ba tare da gajiya ba. Da fatan kun ilimantu daga abubuwan da kuka karanta.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post