Ba Sai An Hau Kan Ruwan Cikin Mace Ake Iya Gamsar Da Ita Ba

Ba Sai An Hau Kan Ruwan Cikin Mace Za A Gamsar Da Ita Ba
Ba Sai An Hau Kan Ruwan Cikin Mace Za A Gamsar Da Ita Ba


Ba Sai An Hau Kan Ruwan Cikin Mace Ake Iya Gamsar Da Ita Ba


Mafiya yawan mutane su kan yi mamakin yadda ma'aurata suke kasancewa wajen gudanar da kwanciyar jima'i, a lokacin da suka ga namijin kato yana auren karamar mace. Ko karamin namiji da auren katuwar mace. Sai kaji masu sharhi na cewa "wannan yaya zai yi da ita. Yaya zata yi da shi". Kalli wannan VIDEO don jin bayani dalla-dalla. 

Mafi yawan mutane sun tafi akan cewa ba a jima'i sai namiji ya kwanta akan mace. Wannan yasa suke ganin idan katon namiji ya kwanta akan cikin mace mai karamin jiki zai yi mata illa. Idan kuma karamin namiji ya hau kan cikin katuwar mace ba zata ji komai ba. Wannan abun ba haka yake ba.

Akwai yanayin kwanciyar jima'i masu yawa daban-daban wadanda ma'aurata zasu iya yi dai dai da yanayin su. Kuna iya kallon wannan VIDEO don jin cikakken bayani. Baya ga haka shi kwanciyar jima'i ana yin sa ne yadda za a samu gamsuwa. Don haka ba wai dole bane sai namiji ya hau kan cikin mace sannan za a ce an samu gamsuwa ba.

Akwai matan da muddin cikin su zaka hau ko sau dubu zaka hau kuma ko awa nawa zaka yi akan cikinsu baza su taba samun gamsuwa ba. Don haka irin wadannan matan kenan basu bukatan a hau kan cikin su saboda jima'i.

Akwai ma mazan da basa taba jin dadin jima'i idan dai sai sun hau kan cikin mace. Wannan ya nuna kenan shi jima'i ba hauwan cikin mace bane samar da gamsuwa da yanayin da ake so shine jima'i.

Duk macen da ta ke da girman jiki gamsar da ita ta hawa cikin bai da sauki kuma aiki ne ja. Suna da yanayin jima'i masu sauki da suke bukata domin gamsar dasu cikin sauki.

Haka namiji mai girman jiki kwanciya akan cikin mace karama ba abu bane da yake jin dadin yin sa ba kuma bai samarwa masu irin wannan yanayin halittan gamsuwa na jima'i. 

Suma irin wadannan maza suna da yanayin da suka fi sha'awar yi idan suna auren mata masu karamin jiki. Haka suma maza masu girman gaba da kankantar gaba kowanne su akwai yanayin saduwa da suka fi sha'awar yi da iyalansu kuma tanan ne suke samun gamsuwa.

Kuna iya latsa nan don kallon cikakken bayani ta wannan VIDEO 

A darasin mu na gaba idan lokaci ya samu zamu kawo yanayin kwanciyar jima'i da suka dace da irin wadannan ma'auratan.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post