Azabar Daren Farko Ga Amarya

Azabar Daren Farko Ga Amarya
Azabar Daren Farko  

 

Azabar daren farko ko kuma dadinsa ga sabuwar amarya 


Daren farko wani dare ne da ake ci wa buri tsakanin ma'aurata, mata suna kiransa da "azabar daren farko" bayan an kai amarya dakin mijinta, bayan an rako ango gidan amarya an gama. Ango da amarya za su tsinci kansu cikin wani yanayi gasu a daki a kulle su kadai. 


A irin wannan lokaci ango yana ɗan kiɗimewa ya rasa abin da zai fara cewa da amaryarsa ko abinda zai fara yi mata. Itama a nata ɓangaren amarya tana samun irin wannan kiɗimewar da fargabar irin azabar da ake ji a daren farko. Ku latsa wannan shudin rubutun don ku kalli yadda ake so amarya da ango su yi a daren farko.


Fargabar Da Mata Suke Tsoro Na Azabar Daren Farko 

Amarya tana fargarbar azabar daren farko, yadda mijinta zai haye kanta yana sukuwa akanta, wannan abu shine yake razana ta domin taji labarin irin azabar daren farko da amare suke shiga. Idan ango ya sami kansa cikin daki shi kadai da amaryarsa abin da zai fara yi ya dinga shafar amaryarsa a hankali, daga nan ya fara yi mata zance wanda zai motsa mata sha,awa. kuna iya latsa wannan shudin rubutun don jin cikakken bayanin. 


Daga nan ango yayi ƙoƙarin riƙe hannun amaryarsa ya ringa yin wasa dashi yana shafawa a hankali yana ci gaba da bayanansa na motsa sha'awa. Daga nan sai ya zarce zuwa ƙirjinta ya mulke nonuwanta da kyau, sai ya rungume amaryarsa yaci gaba da shafata ta ko ina yana yi mata kiss baki da baki, ya tsotse bakinta da kyau. A wannan lokaci amarya za ta fita daga hayyacinta ta zama kamar ta suma kada kai ƙoƙarin shigarta a wannan lokaci sai dai ka fara yin amfani da yatsa kana sakawa a gabanta a hankali. 


Kuna iya latsa wannan shudin rubutun don jin cikakken bayani kan irin fargarbar AZABAR DAREN FARKO da amare ke samun kansu da kuma yadda za su ƙauracewa faruwar hakan.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post