Amfanin Tsotsar Nonon Mace A Likitance |
Maza na son tsotsar nono mace Kamar yadda suma matan suke so su ji mazan na yaba shi. Shiyasa koda yaushe mata ke kokarin kula da gyara nono su
Nono yanada jijiyoyyi da kuma tsoka tayadda kana tabawa yake kai sakon zuwa ga jikinta ko kuma kwakwalwarta cikin sauri. Shiyasa duk mace ke son ganin tanada nono a wadace ko don su ja hankalin maza.
Maza na son tsotsar nono mace Kamar yadda suma matan suke so su ji mazan na yaba shi. Shiyasa koda yaushe mata ke kokarin kula da gyara nono su. Kuma musamman masu aure suna son tsotsar nono matansu.
Amman kuma wasu Mazan Suna daina shan nonon matansu da zarar sun samu ciki Saboda sun yadda da cewa ruwan nonon mace yanada illah ga manya domin an yi shine don Jarirai su tsotsa.
Shin Manya Na Iya Shan Ruwan Nonon Mace?
Ruwan nonon mace yanada amfani a wurin Manya. Yana karawa Namiji Kuzari Kamar yadda yake yiwa kananan yara.
Amfanin Tsotsar Nonon Mace
Shan ruwan nonon mace yana taimakawa wajan daidaita tsarinTafiyar Jinin jikinta.
Sannan Idan ana tsotsar nonon mace na Lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta Ya karu zuwa 110, a duk minti daya. Sannan yana zamarwa mace Kamar motsa jikine da Kuma samun Karin lafiyar Jikinta.
Amfanin Taba Nonon Mace Ga Lafiyar Jikinta
Wannan magani ne na gaske. Taba nonon mace yana karawa garkuwar jikinta karfi. Sannan Kuma wannan nishin da mace takeyi na sama sa sau 60, a minti daya yana taimakawa wajan fitar da kwayoyin cuta daga cikin huhunta.
Kada mace ta ringa hana mijinta shan nononta domin kuwa hakan zaisa ta rashin Kuzari a jikinta da Kuma hanyoyin jininta.
Likitoci sun ce shan nonon mace da Kuma tattabashi yana kare nononta daga kamuwa kansar nono.
Idan Kina cikin matan da bata jin dadin kwanciya da mijinta, ki saka shi ya dinga matsa nononki Sannan yayi wasa da kan nonon, hakan yana saurin motsa sha'awar mace yadda za ta samu gamsuwa da mijinta.
Idan kina shayarwa kibar jaririn ki yasha ruwan nono daga jikin ki a duk lokacin da ya bukaci sha. Idan kuma mijin ki yana bukatar ya taba shima ki bashi ya taba su yai wasa dasu har ya tsotsa domin hakan nasara ne ga mace.
Amfanin Tsotsar Nonon Mace Ga Namiji
Tsotsar ruwan nonon mace yana taimakawa wajan kare mutum daga kamuwa da ciwon kansa. Da kuma wajan narkewar abinci. Sannan a shawarce ana son kullum Kasha ruwan nonon mace da kare kanka daga kamuwa da cututtuka. Da fatan kun ilimantu daga abubuwan da kuka Karanta.