Amfanin Ganyen Gwanda A Jikin Dan Adam

Amfanin Ganyen Gwanda A Jikin Dan Adam
Amfanin Ganyen Gwanda A Jikin Dan Adam


Amfanin Da ganyen gwanda yake yi a jikin dan adam yana magance cututtuka da dama. 


Amfanin gwanda, duk wata cuta dake jikin dan adam tun daga ciwon hawan jini, ciwon sugar, ciwon koda, ciwon hanta, viral infection, matsalar cututtuka na sanyi, ciwon asthma, matsalar lumonia, kaikayin ido kaikayin Kunne da sauran cutuka.


Amfanin Da Ganyen Gwanda Keyi A Jikin Dan Adam 

Ana amfani da ganyen gwanda a jikin dan adam domin magance cututtuka. Ku samu ganyen gwanda a wanke shi a yi blandin nasu. Sannan a samu pure water kamar guda biyu a hada, ya zama kamar an yi juice din ganyen, a tace a dinga shan cokali biyu da safe kafin aci komai da rana idan an ci abinci a sha cokali 3 da yamma kafin a Kwanta a sha babban cokali.


Kuna iya kallon wannan video domin jin cikakken bayan kan yadda ake hada wannan juice na ganyen gwanda.

Video 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post