Amfanin Ƴaƴan Kankana Ga Lafiyar Namiji
Amfanin Ƴaƴan Kankana Ga Lafiyar Namiji |
Amfanin ƴaƴan kankana a jikin namiji na taimakawa wajen ƙara masa kuzari da ƙarfin sha'awa
Amfanin Ƴaƴan Kankana ga namiji ba za su lissafu ba, domin kuwa duk wanda yake yin amfani da ƴaƴan kankana yasan hakan. Tasirin ƴaƴan kankana a jikin namiji suna da yawa sosai, kuna iya kallon wannan video domin jin cikakken bayani kan amfanin ƴaƴan kankana.
Har zuwa yanzu babu wani bincike da ya gano abinda yafi bayar da taimakon ga namiji a kan mafitsara da mara da lafiyar jiki kamar ƴaƴan kankana. Domin kuwa bincike ya tabbatar da cewa shine asalin maganin dake taimakawa halittar namiji. kuna iya kallon wannan video domin samun cikakken bayani.
Amfanin Ƴaƴan Kankana Ga Lafiyar Namiji
Shan ƴaƴan kankana na taimakawa buɗewar jijiyoyin jikin namiji ya dinga zirga-zirga wanda zai samu ƙarin kuzari da karfin jiki.
Amfani Shan kankana da ƴaƴanta na taimakawa namiji ƙarin sha'awa, kuzari da ƙarfin jima'i a lokacin da zai yi jima'i da matarsa. Itama matar idan tana sha zai yi mata amfani a jikinta sosai.
Leave Comments
Post a Comment