Alamomin cikakkiyar budurwa Da Bata Taba Jima'i Ba

Alamomin cikakkiyar budurwa
Alamomin cikakkiyar budurwa 
 

Alamomin 5 Da Ake Gane Cikakkiyar Budurwa Wadda Bata Taba Jima'i Da Namiji Ba

Sanin alamomin gane cikakkiyar mace na da muhimmanci sosai musamman ga samari da suke shirin yin aure domin Ilimi ne da ba kowa ne ya sani ba. Wannan topic ya kunshi wadannan abubuwan kamar haka;


Gane cikakkiyar budurwa wacce bata taba yin saduwa ko mu'amalar Jima'i da namiji ba abu ne mai matukar wahala musamman a wannan zamanin da muke ciki, duba da yadda mata basu da tabbas duk a dalilin social media. Wata budurwar duk irin kulawa da tarbiyyar da suke bata sai a samu wasu mazan cikin sauki sun lalata mata rayuwa. 


Kuma babban abubuwan dake jawo lalacewar budurwa a wannan zamanin shine tasirin social media. Domin kusan yanzu zaka samu yan mata cikin kaso 100 ana iya samun kaso 70 na yin amfani da kafafen social media. 


Hakan yasa ake samun yawaitar zinace-zinace tsakanin maza da mata, shiyasa a yanzu zai yi wuya kai tsaye ka iya bambance cikakkiyar budurwa wacce bata taba yin kwanciyar jima'i da namiji ba. 


Duk da haka masana kan ilimin jima'i sun bayyana wasu alamomi da ake iya ga ne cikakkiyar budurwa wacce bata taba yin jimai da namiji ba. Kuna iya kallon wannan VIDEO don jin cikakken bayani 


1) Budurwa Da Bata Kula Maza: Idan kaga budurwa a unguwa bata kula maza bata shiga sabgar su ko magana bata iya yi musu sai dai idan ta kama ta gaishe dasu kuma ko hada ido ba'a iya yi da ita. Wannan alama ce dake nuna ita cikakkiyar budurwa ce bata taba mu'amalar jima’i da namiji ba. Domin kuwa idan har tasan dadin jima'i zaka sameta tana son shiga cikin maza. 


2) Budurwa Mai Kunya: Idan kaga mace na da yawan Kunya a cikin mutane koda a cikin kawayenta bata sakin jiki don yin hira ko wani abin da yai kama da hakan alama ce dake nuna ita cikakkiyar budurwa ce. 

3) Budurwa Mai Tsoro Da Kame Kanta: Irin wannan matan ba sai an sanar dakai cewa ta san Jima'i ba, domin su tsoron maza suke yi ma. Irin wannan matan ko namiji ya tsayar dasu don bayyana musu kauna basa iya tsayawa don tsoron maza da suke yi. 

4) Budurwa Mai Ilimin Addini: Idan har kasan budurwar da kake neman aurenta tana da ilimin addini kai kanka kasan cewa cikakkiyar budurwa ce ita, domin kuwa duk inda ka samu mace mai ilimin addini tana kokarin kare kanta sosai daga aikata alfasha. 

5) Budurwa Dake Boye Surar Jikinta: Duk budurwar da bata kunyar bayyana tsiraicinta a hanya kai kasan cewa ba cikakkiyar budurwa bace. Amma duk budurwar dake nuna surar Jikinta ba tare da Kunya ba, tana iya shiga ko ina surar Jikinta a bayyane alama ne dake nuna tallan kanta take yi ga maza. 


Wannan sune wasu daga cikin Alamomi 5 da ake iya gane cikakkiyar budurwa, ku kalli wannan VIDEO don jin Karin bayani duk da akwai wasu alamomin da dama amma dai a wannan rubutun na yau iyakacin abinda za mu iya kawo muku Kenan. Sai dai ku Idan Kuna da wasu alamomi da kuke dasu za ku iya bayyana mana su a kasan comment. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post