Abubuwan Dake Haddasa Rashin Sha'awar Namiji A Wajen Mace

Yadda Ake Yin Wankan Tsarki A Bisa Koyarwar Ahlul-bait (AS)
Yadda Ake Yin Wankan Tsarki A Bisa Koyarwar Ahlul-bait (AS)


Abubuwan Dake Haddasa Rashin Sha'awar Namiji A Wajen Mace 


Dukkan mace matar aure ko budurwa da ta samu kanta a yanayi na rashin sha'awar namiji to gaskiya ta haɗu da ƙalubale a ɓangaren zaman aure Kuma za ta fuskanci rashin kulawa a wajen mijinta musamman idan ya fahimci batajin daɗin saduwa dashi ballantana ace tanada kishiya. Shiyasa mata masu dabara basa nunawa namiji suna cikin wannan halin, ƙoƙarinsu su gamsar dashi da abinda yakeso. Kuna iya kallon wannan VIDEO don jin cikakken bayani 


Haƙiƙa wasu matan tun suna ƴan mata suke kashe kansu da shan wasu magunguna marasa inganci da sunan ya rage musu sha'awa, wasu har jar kanwa suke jiƙawa da lemon tsami suna sha don ya rage musu sha'awarsu. kuma wannan duk kuskurene idan har bazaki iya azumi ba to ki ajiye burin rayuwa kiyi aure domin ita Sha'awa a jikin mace ko namiji ba cuta bace amma rashinta kuma cutace.


Ba zaki gane hakan ba sai ta faru dake, koda yake namiji bai cika damuwa don bashida sha'awar mace ba amma kuma matarsa za ta rasa kulawa. To idan akace rashin sha'awa ga mace ko rashin jin daɗin jimai to ya haɗa abubuwa da yawa amma masana sirrin jimai suna taƙaita bayanin gida uku kamar haka.


(1) Akwai wacce tana sha'awar namiji hasalima ko zancen jimai tayi da namiji koda a wayane ko a chat za ta ji farjinta ya jiƙe. Alamun sha'awa zata bayyana a fuskarta za taji sha'awar namiji ya sadu da ita amma da zaran namiji ya saka azzakarinsa a farjinta sai ta rasa ina daɗin yake. Ita wannan tana buƙatar kyakyawar kulawar soyayya a wajen mijinta. Ya kamata mijinki yasan hanyoyin sarrafa mace da sanin wuraren da mace takeso namiji ya taɓa a jikinta musamman lokacin jimai. Kuma soyayya itama tana da muhimmanci a wannan lokacin wato tana saka mace jindaɗin jima'i.


(2) Sannan akwai wacce ita kuma kwata-kwata bata sha'awa, ita ko za'a yi wata ɗaya ko biyu ba tare da an taɓata ba batada matsala. Idan kin samu kanki a cikin wannan halin akwai tambaya akanki kina mafarkin namiji? kinada jinnu ma'ana suna tashi? Idan duk babu ɗaya to kici gaba da shan maganin ƙarin sha'awa. Amma wanda zaki haɗa da kanki wannan duk muna bayaninsu a post to idan kuma kina mafarki ko kinada jinnu suma suna ɗaukewa mace sha'awa ta zahiri saboda surinka saduwa da ita a mafarki.


Sannan zasu iya barin mijinki ya rinƙa jin daɗinki idan sunga dama shima su hanashi sai ya rinƙa jinki salam kamar ba mace ba ko kuma su hanaki ni'ima lokacin saduwa saiki bushe sai anyi da karfi ta shiga, gaskiya wannan matsalace kuma wani lokacin sihiri akeyiwa mace hakan take faruwa kiyi ƙoƙari ayi miki ruƙiyya wacce ta dace da sunna kema kici gaba da addua kuma kina kwabciya da alwala. Idan zaki kwanta ki karanta wasu ayoyi daga cikin qurani sannan kina share shimfiɗa kafin kwanciya kuma keda mai gida ku rinƙa addua kafin ku fara jimai, insha Allahu zakiyi mamaki.


(3) Haka kuma akwai mace wacce tana sha'awar namiji amma ta fiso ya saka mata yatsa a farjinta tafi jindaɗi, idan ya saka mata azzakarinsa sai taji daɗin ya ragu kuma irinsu zaka samesu da bushewar farji. Irin wannan itama tana buƙatar kulawa ta musamman daga wajen mijinta sannan kada kiyi wasa da gyaran jiki da kuma tsaftar farji. To amma inaso ki gane shifa jin daɗin jimai ya danganta daga ke, wato ina nufin yaya sha'awarki take, yawan sha'awarki shine yawan jindaɗin ki.


Yana iyakasancewa haka allah ya haliccceki dama sha'awarki gajeriyace ba irin ta sauran mata ba, sai kiji ƙawarki tana baki labari jindaɗin da takeyi a wajen jimai, to zai iya kasancewa dama ta fiki sha'awa ko kuma tafiki samun kulawa a wajen mijinta kinga kada kice dole sai kinji daɗi irin nata.


Yadda Mace Zata Zama Mai Sha'awa

Da farko dai kada ki bari mijinki ya fahimci bayajin daɗinki, ya kamata ki daure ki rinƙa nuna masa jindaɗin koda kuwa ba daɗinsa kike ji ba, domin duk lokacin da mijinki ya fahimci kina saduwa da shine a dole, bakyajin daɗinsa tabbas akwai matsala. Shi namiji yanaso yaga matarsa tanajin daɗinsa hakan yana sakawa yaji baya buƙatar ƙarin aure kuma zaki shiga zuciyarsa sosai Sannan ki tabbata bakida ciwon sanyi (infection) don shima yana iya hana mace niima ko jindaɗi .


Duk maganin da tayi zai iya zama a banza dole sai kinyi ƙoƙarin magance wannan matsalar Sannan ki kasance mai amfani da man ayu me kyau (original) shima yana ƙarawa mace jindaɗin jimai. Zaki shafashi a gabanki ba wai cikin farjinkiba zakiji Sha'awar namiji sosai. Sannan zaki iya samun danyen zogale ki markadashi sai ki tace wannan ruwan ki zuba masa kanunfari da zuma kinasha safe da yamma. 


Sannan idan kinada tabbacin aljanu ne suka hanaki jin sha'awa ko kuma sihiri akayi miki, ga yanda zaki yi ki samu man habba da man zaitun sai kiyi musu rukuya a ciki kuma ki karanta ayatush-shifa da allahumma rabban-nasi da bismillahi da kula’uzai da kul-huwa kafa uku-uku saiki dinga shafawa kuma kina sha safe da yamma. Sannan kuma ki samu turare mai kamshi wanda ƙanshinsa yake da daɗi sosai shima kiyi masa rukuya a ciki saiki dinga shafawa a wurare talatin na jikinki wuraren kuma sune kamar haka:-

 

1-Kan gashin giranki  

2-Ramin kunnuwanki 

3-Kofofin hancinki 

4-Kan nonuwanki 

5-Kan farjinki da kan dubura 


Sannan sai kan yatsun hannayenki guda goma da kan yatsun kafafuwanki guda goma, sai ki kwanta. Kuma duk lokacin da zaki kwanta ki kwanta da alwala sannan kina share shimfiɗa haka za ta yi kullum har kwana goma.


Kuna iya latsa nan ku kalli cikakken bayani kan abubuwan dake haddasa rashin sha'awar namiji a wajen mace. 

VIDEO 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post