Abubuwa 18 Da Suke Kawo Matsaloli Da Mutuwar Aure - Mal Aminu Ibrahim Daurawa

Abubuwa 18 Da Suke Kawo Matsaloli Da Mutuwar Aure
Abubuwa 18 Da Suke Kawo Matsaloli Da Mutuwar Aure 


Abubuwa 18 Da Suke Kawo Matsaloli Da Mutuwar Aure - Mal Aminu Ibrahim Daurawa 


Rayuwar Aure an gina ta ne kan Nutsuwa da Soyayya da tausayi, tsakanin miji da matarsa   tare da fahimtar juna da mutuntawa da kyakkyawan zama a haka ne miji da mata zasu yi rayuwa mai tsawo, ba tare da wani ya shiga hakkin wani ba. Kuna iya kallon wannan VIDEO domin jin cikakken bayani kan dalilan da ke haifar da mutuwar aure. 


Wannan yasa shaidan yake kai kawo da zirga zirga da kulle-kulle da kutungyila wajen lalata harkar Aure. Saboda yasan idan Aure ya lalace  komai zai iya lalacewa sakamakon lalacewarshi, wannan yasa Malamai da masu bada Tarbiyya da kuma masu lura da al'amuran al-umma suke kara wayarwa da alumma kai, akan sake-saken Aure da kuma hadarinsa. 


sakamakon yakan haifar da rugujewar gida, tabarbarewar tarbiyya da lalacewar tsaro da rashin zaman lafiyar al'umma. Kamar yadda za ku ji a wannan VIDEO. Don haka mukayi nazari bayan bincike da tattaunawa, da wadanda suka shiga irin wadannan matsaloli, da bibiyar dalilan da suka jawo hakan, musamman lokacin shirin auren Zawarawa da muka gabatar ƙarƙashin gwabnatin jahar Kano. 


Dan haka muka fitar da Dalilai guda 18 wadanda muke gani sune ummul aba isin wadannan matsaloli wadanda idan ba a kula da suba za a samu mutuwar aure. mun kasa wadannan matsaloli zuwa kashi uku (3) : 

1. Matsalolin da suke faruwa kafin Aure 

2. matsalolin da suke faruwa lokacin Aure 

3. matsalolin da suke faruwa bayan Aure 


Wadannan matsalolin guda uku a kwai masu zuwa daga ɓangaren mata akwai, akwai masu zuwa daga ɓangaren maza, akwai masu zuwa daga duka bangarorin guda guda biyu:


Don haka cibiyar mu ta LOVE AND MERCY SCHOOL FOR MARRIAGE COUNSELING ta ɗauki waɗannan abubuwa ɗaya bayan ɗaya take shirya bitoci akai. 


Ku latsa nan ku kalli video cikakken bayani kan dalilai ko abubuwan dake jawo yawan mutuwar aure. VIDEO 

 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post