Magani
Yadda Za Ku Yi Amfani Da 'Ya'yan Tsamiya Don Magance Dattin Hakori
Thursday, November 30, 2023
0
![]() |
Yadda Za Ku Yi Amfani Da 'Ya'yan Tsamiya Don Magance |
Yadda Za Ku Yi Amfani Da 'Ya'yan Tsamiya Don Magance Dattin Hakori Da kurajen fuska
Mata dake fama da lalacewar hakori, ko kuma dattin hakori da rubewar hakori. Ga wata hanya na yadda za ku yi amfani da 'ya'yan tsamiya ku cire dukkan wani dattin dake jikin hakora. video
Baya ga amfanin 'ya'yan tsamiya ga hakori, ana iya yin amfani da 'ya'yan tsamiya a nika a dinga shafawa a fuska. Duk wani tabo, pimples, ko kuraje duk zai gyara fuska ta yi kyau.
Wannan shine yadda ake yin amfani da 'ya'yan tsamiya(tumarin) don wanke dattin dake cikin Hakora, da kuma yadda ake shafawa a fuska domin Kawar da kuraje.
Kuna iya kallon wannan video domin ku ga yadda ake yin wannan hadin.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment