Yadda Nono Mai Kan Tasa Yake

Yadda Nono Mai Kan Tasa Yake
Nono Mai Kan Tasa Yake 


Yadda Nono Mai Kan Tasa Yake 


Shin ko kun san nono mai kan tasa? Nonuwa, ko nono ko kuma mama kamar yadda wasu suke cewa, wasu kulatai ne guda biyu da suke tsirowa daga kirjin mace da zaran ta kai shekarun balaga, ma'ana fitowarsa yana cikin alamomin balaga na mace. Bayaga halitta ne da Mahalicci yayi domin alamta balaga ga mace, har ila yau yana cikin alamomin dake bambamta jinsi na mace dana namiji, domin duk macen da ta haura munzalin balaga kuma akaga cewa babu wani tsiro na nonuwa daga kirjinta ya zama matsala.


Nono Ya Kasu gida uku amma a wannan rubutun na yau za mu Maida hankali akan nono mai kan tasa. Shi nono da ake kira mai kan tasa daban yake da sauran nau'in nono domin shi mai kan tasa yana da fadi daga kasa amma kuma daga karshensa yana da tsini.


Yadda Nono Mai Kan Tasa Yake 

Da yawan mata masu nau'in nono mai kan tasa sirara ne kamar yadda bincike ya tabbatar, kuma yawancin maza sun fi son samun mace wacce ke da nono mai kan tasa. Domin an gano shi mai kan tasa bayani saurin zubewa Shiyasa akafi yawan samunsa a mata sirara. 


A cikin nau'in nono da ake dasu a tsakanin mata an tabbatar da cewa mai kan tasa yafi tayarwa da maza sha'awar su musamman a lokacin da mace ta yi kwalliya tana tafiya. Kuma shi nono mai kan tasa duk tabawar da ake yi masa baya zubewa musamman idan mace tana kulawa dashi yadda ya dace. 


Wannan dai a takaice shine bayani akan yadda nono mai kan tasa yake, matan da suke da mai kan tasa sai su yiwa Allah godiya kuma su Kara kulawa dashi da inganta shi. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post