Yadda Amarya Zatayi A Daren Farko

Yadda Amarya Zatayi A Daren Farko
Yadda Amarya Zatayi A Daren Farko


Yadda Amarya Zatayi A Daren Farko


Wadannan bayyani an yi su ne musamman saboda ma’aurata da maza masu son yin aure. Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jima’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko, wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.


Abinda ya kamata amarya ta yi shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar​ batasan yadda akeyin Jima’i ba.


Yadda Ya Kamata Ango Yaiwa Amarya A Yayin Saduwar Farko Da Amarya 

An fi son miji yaje wa matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, idan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa a kan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.


Idan an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wasan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai ya ci gaba da wasa da nonowan na ta a hankali, idan so samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali.


Yadda Amarya Zatayi a Daren Farko

Yana cikin wasan in har sha’awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike masa jiki, hakkan alamune na cewar sha’awarta ya fara tashi kuma tana son a fara jimai da ita kenan, abin sani a nan shine ko da sha’awar maigida ta tashi yayi kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta wato (clitoris), bayan lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan choron da kuma leben gindinta.


Wannan shine yadda amarya da ango ya kamata su yi a daren su na farko domin samun nustuwa da yin Jima'i cikin kwanciyar rai. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post