Yadda Ake Yin Saduwa Da Mace Mai Ciki

Yadda Ake Yin Saduwa Da Mace Mai Ciki
Yadda Ake Yin Saduwa Da Mace Mai Ciki

 

Yadda Ake Yin Saduwa Da Mace Mai Ciki 


Ance wai ba ya halitta mace mai juna biyu a sadu da ita har sai ta haihu? Da yawa suna neman karin bayani akan hakan wanda masana da dama suka yi bayanai mabanbanta akan lamarin. 


Da yawa daga cikin masana sun bayyana cewa saduwa da mace a lokacin da take da ciki babu wani illa, saboda fadin Annabi (SAW) : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa : "Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa da mace mai ciki, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193.


Masana likitanci suna cewa:  Ba'a so miji ya dinga saduwa da mace mai ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su yi saduwa, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar jaririn da ke cikinta. Sannan yawanci mata masu ciki basu cika son a dinga saduwa dasu ba a lokacin da cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a rage saduwa a wadannan lokutan.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post