Yadda ake Yin Amfani Da Citta A zubar da ciki |
Yadda ake Yin Amfani Da Citta A zubar da ciki da kuma saukaka yin jinin al'ada cikin sauki
Masana magungunan gargajiya sun bayyana yadda ake iya zubar da ciki Idan an yi amfani da citta. Citta a matsayin 'ya'yan itatuwa dake bayar da gudunmawa sosai ga rayuwar dan adam. Citta ana iya sarrafa ta ta hanyoyi da dama. Ana yin amfani da ita domin neman lafiya ko kuma domin Karin dandano ga abinci ko abin sha.
Masana magunguna gargajiya sun bayyana cewa ana iya yin amfani da citta domin zubar da ciki. Mata dake da juna biyu da suke son su zubar dashi ga yadda za su yi amfani da citta don su zubar dashi, ku kalli bidiyon.
Yadda Ake Iya Zubar Da ciki Da Citta
Sannan idan mace na yin nakuda tana iya samun citta da Tafarnuwa da ganyen na'na'a ta dafa ta dinga sha, zai taimaka mata wajen turo da wannan jinjirin dake cikinta na tare da wata illa ba.