Yadda Ake Rikirkitar Da Miji Da Garin Ganyen Zogale Da Na Kanunfari |
Domin Matan Aure, Yadda Ake Rikirkita Miji Idan An Yi Amfani Da Garin Ganyen Zogale Da Na Kanunfari
Mata dake kasa wadatar da mazajensu a yayin jimai, da matan da basa iya gamsuwa a wajen mijinsu a yayin saduwa, ina matan dake fama da karancin sha'awa a lokacin Jima'i? Ga yadda ake yin amfani da garin zogale da garin Kaninmfari don biyan bukata. Ku kalli video
Ku samu ganyen zogale ku shan ya bushe, sannan ku daka a zama gari. Sannan ku samu Kaninmfari ku daka ya zama gari. Ki hada su guri guda ki ajiye.
Kullum da safe za ki dinga diban cokali biyu kina zubawa a kunu ko kuma shayi(tea) kina sha. Cikin sati daya za ki ji jikinki ya sauya, za ki ji sha'awar ki ta karu, za ki ji idan mijinki yana tare dake bakyaso ya barki.
Ku latsa nan ku kalli video yadda ake hada wannan maganin