Yadda ake karya sihiri kowane iri |
Duk wanda ke da sihiri ko asiri duk karfinsa, ga wani magani da za ku yi amfani dashi ku warware shirin
Ina mutanen dake fuskantar kalubalen irin na zamantakewar rayuwa, wanda wasu ke son ganin bayansu ta hanyar yi musu asiri. Mutanen dake ganin koma baya kan harkokinsu na yau da kullum sakamakon sihiri. Na zo muku da maganin yadda za ku yi magance asiri kowane iri ne.
Yadda Za Ku warware sihiri duk karfinsa
Kamar Yadda za ku gani a cikin wannan video, ku samu ganyen magarya ku hada da gishiri ku markada, idan danye ne, idan kuma ganyen ya bushe sai ku Jika ku markada tare da gishiri daidai yadda ba zai yi yawa ba.
Za ku dinga yin wanka dashi da wannan hadin ganyen magarya da gishiri. Insha Allah duk wani sihiri ko asiri dake jikin ku za ku rabu dashi cikin karamin lokaci.
Kuna iya latsa nan domin kallon wannan video ku ji cikakken bayani kan yadda ake karya sihiri kowane iri ne a jikin mutum.