Yadda Ake Hada Turaren Mallaka

Yadda Ake Hada Turaren Mallaka
Yadda Ake Hada Turaren Mallaka


Wannan sirrin mata ne, Yadda Ake Hada Turaren hayaki domin Mallakar miji 


Yau za ku ji yadda ake yin turaren mallakar miji cikin sauki idan kuka Kalli wannan bidiyon za ku ji cikakken bayani kan yadda ake hada turaren mallakar miji.


Wannan turaren na hayaki ne kuma na matan aure ne kawai, ba'a so macen da batada aure ta yi amfani dashi. Kuma duk macen da ta mallaki wannan turaren ta yi dace.


Duk macen da mijinta ke juya mata baya, ko wacce mijinta ke wulakanta ta idan ta yi amfani da wannan turaren za ta yi galaba akansa cikin sauki. Ko Mijinki baya dawowa gida da wuri idan kika yi amfani da wannan wannan turaren za ki samu galaba akansa.


Domin ganin yadda ake hadin wannan turaren mallakar ku latsa nan ku kalla. 

video

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post