Yadda Ake Hada Sirrin mallakar Saurayi Ko Buduwa mai karfi

Yadda Ake Hada Sirrin mallakar Saurayi Ko Buduwa mai karfi
Yadda Ake Hada Sirrin mallakar Saurayi Ko Buduwa mai karfi 

Ga wani sirrin sabon yadda ake yin mallakar wanda ake so, ko budurwa ko kuma saurayi 


Idan kasan ka/ki san ba auren mutum za ka/ki yi ba don Allah Kada ku yi amfani da wannan sirrin na mallaka domin yana da karfi sosai kamar yadda za ku gani a cikin wannan video.


Domin sanin yadda za ku yi wannan maganin na mallaka za ku nemi wadannan abubuwa kamar haka:


1) Gadali

2) Ganyen yadiya

3) Farin goro

4) Turare 


Idan kun samu wadannan abubuwa da muka lissafa a sama, sai ku hada gadali, ganyen yadiya da farin goro ku daka su, ko ku markada su. Sai ku samu turare mai kamshi wanda kuka tabbatar kuna jin dadinsa sai ku zuba a cikin wannan abin da kuka markada. Ku ajiye shi har tsawon kwanaki 3 za ku ga ya canja kalarsa.


Bayan kwana uku idan kuka dauko wannan hadin sai ku girgiza, duk wanda ka/ki da bukatar mallaka ko waye, ko saurayi ko budurwa ku ambaci sunansa, sai ku dangwali wannan ruwan ku shafa a goshi, ku tunkari inda za ka/ki hadu da wanda kuke son mallaka.


Ku latsa nan ku kalli video domin ganin yadda ake yin wannan hadin mallaka. 

Video 



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post