Yadda Ake Gamsar Da Mace Da Dan Yatsa(fingering), Cewar Ibrahim Khalil - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Yadda Ake Gamsar Da Mace Da Dan Yatsa(fingering), Cewar Ibrahim Khalil

Yadda Namiji Zai Gamsar Da Matarsa Da Dan Yatsa(fingering), Cewar Ibrahim Khalil
Yadda Ake Gamsar Da Mace Da Dan Yatsa(fingering), Cewar Ibrahim Khalil


Yadda Ake Gamsar Da Mace Da Dan Yatsa(fingering), Cewar Ibrahim Khalil   

 

Fitaccen malamin addini kuma dan siya a jihar Kano Malam Ibrahim Khalil ya yi bayanin yadda ake gamsar da mace da yatsa. Malamin ya shawarci maza masu aure da suke kasa biyawa matansu bukata a yayin saduwa da su dinga yi musu da dan yatsa.


Ibrahim Khalil ya ce maza iri-iri ne a muamalar aure, wasu idan sun yi saduwa sau daya da matansu basa iya kara yi sai bayan dogon lokaci wanda su kuma matan hakan cutarwa ne a garesu.


A cikin wani faifan bidiyo Ibrahim Khalil ya yi bayani dalla-dalla kan yadda ake yiwa mace da zai gamsar da ita koda kuwa da dan yatsan sa ne.


Ibrahim Khalil, Yadda Ake Gamsar Da Mace Da Dan Yatsa(fingering), Cewar Ibrahim Khalil   


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel