yadda ake cin mace taji dadi

yadda ake cin mace taji dadi
yadda ake cin mace taji dadi

Salon irin yadda ake yin kwanciyar Jima'i da yiwa mace taji dadi a yayin Jima'i 


Akwai hanyoyi daban-daban da maza suke yi don saduwa da matansu a yayin Jima'i. Sai dai ba kowane irin kalar saduwa ne ke saka mata jindadin Jima'i ba. A cikin wannan rubutu na yau za ku ji yadda ake cin mace taji dadi a yayin Jima'i.


Salon kwanciyar da ake cin mace taji dadi 

Salon kwanciyar Jima'i da ake yiwa mata su ji dadi shine na kaikaice, wanna salon yana saka mace ta ji dadi a yayin da mijinta ke saduwa da ita. Abinda yasa mata suka fi son wannan salon Kwanciyar Jima'i domin ba zai gajiyar dasu ba a lokacin da ake saduwa dasu.


Yin saduwa da mace gaba da gaba (namiji ya hau kan mace) ba kasafai mata ke son hakan ba domin namijin yanayi dora nauyinsa kan mace wanda hakan ke iya rage musu jindadin cin. Idan Namiji yana son matarsa ta dinga jindadin Jima'i dashi to ya dinga yi mata na kai-kaice zai ga yadda za ta ji dadi sosai.


Salon kwanciyar kaikaice shine idan mace na kwance kan hannun ta na dama ko name hagu shi kuna namiji zai yi irin kwanciyar da ta yi sannan ya saka gabansa, irin wannan salo na cin mace yana saka ta ji dadi ta gamsu. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post