Yadda Ake Amfani Da Lemon Tsami Da Namijin Goro Domin Kara karfin Namiji
Yadda Ake Amfani Da Lemon Tsami Da Namijin Goro Domin Kara karfin Namiji |
Idan aka hada lemon tsami da namijin goro, zai yi maganin matsalolin dake fuskantar maza da dama a wannan lokacin.
Ina maza dake da saurin inzali (quick ejaculation), mazan dake fama da matsalar Karancin Sha'awa, ko mazan dake da matsalar rashin mikewar gaba (weak erection) ko kuma rashin karfin gaba.
Idan kasan ka kasance daga cikin mazan dake da wannan matsaloli da muka lissafa, yau mun kawo muku maganin da za ku yi amfani dashi domin samun waraka.
Wannan maganin ba shi da wani side effects, domin zai taimaka sosai wajen samun sauki daga matsalolin da mukai bayani a sama. Shi wannan maganin yana amfani don daukar lokaci ba tare da da an yi inzali ba, kuma yana magance matsalar sanyin mara. Kuna iya latsa nan ku kalli video yadda ake yin hadin
Domin yin wannan maganin za ku samu wadannan abubuwa kamar haka;
1) Lemon tsami 1
2) Namijin Goro 3
3) Zuma
Idan kun yi duk abinda aka bayyana, shi wannan ruwan zafi na garin namijin goro, lemon tsami da zuma za ku sha idan ya rage saura awa 1 ku yi Jima'i. Ana so kullum a yi haka har tsawon sati 1. Duk namijin dake da matsalar Karancin Sha'awa, saurin inzali, rashin mikewar gaba zai samu waraka sosai.
Ku latsa nan ku kalli video cikakken bidiyon yadda ake hada namijin goro da lemon tsami.
Leave Comments
Post a Comment