Tsotsar Nonon Mace A Likitance

Tsotsar Nonon Mace A Likitance
Tsotsar Nonon Mace


Tsotsar Nonon Mace A Likitance 


Shi dai nonon mace yana da wasu jijiyoyyi da Kuma tsoka wanda ana tabawa yake kai sakon zuwa ga jikinta ko Kuma kwakwalwarta. 


Maza suna son tsotsar nonon mace kamar yadda suma matan suke so a yabashi a yi musu wasa dashi yadda ya dace. Amma wasu Mazan suna daina shan nonon matansu da zarar sun sami ciki saboda sun yadda da cewa tsotsar nonon mace yana da illah a lokacin da take da juna biyu. 


Shin Manya Na Iya Tsotsar Ruwan Nonon Mace?

Ruwan Nonon mace yanada amfani a wurin Manya domin yana karawa namiji kuzari Kamar yadda yake yiwa kananan yara, Inji wani bincike da aka gano duk da ba shida tushe mai karfi. 


Amfanin Tsotsar Nonon Mace 

Tsotsar nonon mace yana taimakawa wajen daidaita tsarin tafiyar jinin jikinta. Haka idan ana tsotsar Nonon mace na Lokaci me tsawo yana sa bugun zuciyarta ya karu zuwa 110, a duk minti daya. Sannan yana zamarwa mace kamar motsa jikine da kuma samun karin lafiyar jikinta. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post