Kannywood: Har abada ba zan sake yiwa mata kwalliya a yayin ɗaukar fim ba - Mansur Make-up - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Kannywood: Har abada ba zan sake yiwa mata kwalliya a yayin ɗaukar fim ba - Mansur Make-up

Kannywood: Har abada ba zan sake yiwa mata kwalliya a yayin ɗaukar fim ba - Mansur Make-up
Har abada ba zan sake yiwa mata kwalliya a yayin ɗaukar fim ba - Mansur Make-up

Mai yi wa mata kwalliya a masana’antar Kannywood a yayin ɗaukar fim ya ce ba zai sake yiwa mata kwalliya ba


Mai sana'ar ƙwalliya a masana'antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood, Mansur Make-up, ya ce ba zai sake yiwa Mata ƙwalliya a yayin ɗaukar fim ba, domin ya gane cewa hakan kuskure a Addinin musulunci da kuma al'ada, wanda a baya Mutane da dama sun nusar dashi hakan, amma yana ganin kamar ba masu ƙaunarsa bane, sai yanzu ya fahimci gaskiya. 


Mansur ya bayyana haka ne ranar Laraba cikin wani fefen bidiyo, wanda yayi tsokaci akan kalaman jarumi Abdallah Amdaz bisa yadda yake fuskantar ƙalubale daga abokan sana'arsa, bayan wasu kalamai da ya furta a ranar Litinin din da ta gabata a hukumar Hisbah.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel