Daga Malamai
Labaran Duniya
Innalillahi Wa'inna Ilaihin Rajiun! Allah Ya yi wa Sheikh Dr. Yusuf Ali (Sarkin Malamai Gaya) rasuwa
Sunday, November 5, 2023
0
![]() |
Allah Ya yi wa Sheikh Dr. Yusuf Ali (Sarkin Malamai Gaya) rasuwa |
Allah Ya yi wa Sheikh Dr. Yusuf Ali (Sarkin Malamai Gaya) rasuwa
Dr Yusuf Ali sanannen Malamin Addinin Musulunci ne daga Darikar Tijjaniyya. Ya rasu yana da shekaru 73 a duniya.
Muna mika ta'aziyya ta ga Iyalansa da dangi zuwa makwabtan sa, tare da sauran Al'umar Musulmi, musamman Mabiya Darikar Shehu Ahmadu Tijjani, Allah ya jikan sa ya gafarta masa, ya sa Aljannah ce makomar sa.
Muhd Bala Afuwa
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment