Kannywood
Labaran Kannywood
Innalillahi Wa'inna Ilaihin! Allah Ya yi wa Aminu S Bono Rasuwa
Monday, November 20, 2023
0
![]() |
Innalillahi Wa'inna Ilaihin! Allah Ya yi wa Aminu S Bono Rasuwa |
Fitaccen darakta a masana'antar Kannywood Aminu S Bono ya Kwanta dama bayan ya yanke jiki ya fadi
Allah Ya yi wa mai bada umarni a masana'antar Kannywood, Aminu S Bono rasuwa a yammacin Litinin.
Aminu S Bono ya rasu ne a yammacin ranar Litinin, bayan yanke jiki da yayi ya faÉ—i jim kaÉ—an bayan dawowarshi daga aiki.
Makusantanshi s Bono sun tabbatarwa da Premier Radio rasuwar daraktan a masana'antar ta Kannywood.
Muna rokon Allah ya jikansa ya sa Aljanna makoma.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment