Sirrin mata
Domin Matan Aure, Yadda Ake Mallakar Namiji
Friday, November 24, 2023
0
Domin Matan Aure, Yadda Ake Mallakar Namiji |
Hanyoyi mafi sauki da mata za su iya yin amfani dasu domin mallakar mijinsu
Da yawa daga cikin mata suna da karancin wayo na zama da miji, suna tunanin ba za su iya mallakar mijinsu ba sai sun bi wata hanya da ba ta shari'a ba. Shi namiji yana da sauki wajen mallake shi, abinda bakya tunani idan kin yi masa sai kiga kin kara shiga zuciyarsa.
A cikin wannan video za ku ji yadda shehin malami Lawan Abubakar Triumph ya bayyana wasu daga cikin hanyoyi mafi sauki da mata za su yi amfani dasu domin mallakar mijinsu.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment