Yadda Zaka Iya Magance Saurin Zuwan Kai Ba Tare Da Ka sha Magani Ba |
Yadda Zaka Iya Maganin Saurin Zuwan Kai Ba Tare Da Ka sha Magani Ba
Matsalar saurin zuwan kai (inzali) matsala ce dake addabar dubban maigidanta wanda yasan suke neman maganin yada za su magance wannan ciwon. Sai dai akwai matakan da idan an bi su za'a iya magance wannan matsalar.
1; Ka rika yawaita yin Jima'i.
2; Ka rika yawaita motsa jiki.
3; Kada kayi Jima'i kana gajiye.
4:Kada kayi Jima'i cikin rashin natsuwa.
5: Kada kayi Jima'i da yinwa ko ka koshi sosai.
6; Kada ka soma Jima'i a lokacin da ka kamu da yinsa matuka kana cikin zakuwa.
7; Kada ka kusanci iyalinka kana cikin damuwa.
8: Ka rage cin abinci mai maiko.
9: Kada a maka doguwar wasannin motsa sha'awa.
10: Kada ka shiga matarka a lokacin datake jike shacaf.
Wadannan hanyoyin Idan an rike su suna yin maganin saukin zuwan kai da wuri a yayin gudanar da Jima'i.