Wallahi Mijin Auren Nake Bukata Koda Ya Kasance Talaka ne - Android Pols

Wallahi Mijin Auren Nake Bukata Koda Ya Kasance Talaka ne
Wallahi Mijin Auren Nake Bukata Koda Ya Kasance Talaka ne

 

Wallahi Mijin Auren Nake Bukata Koda Ya Kasance Talaka ne


Maryam Nazeef ta wallafa a shafinta na Twitter cewa tana tsananin bukatar aure, kuma ita ba wai sai mai kudi ba koda ya kasance talaka ne kamar yadda ta rubuta.


Wallahi I'm seriously in need of a husband even if he is poor 😭😩💔

 

Sai dai tun bayan tallata rubutun da ta yi ake ta tafka muhawara inda ta samu samari da dama da suka nuna sha'awar su na neman aurenta. Sai dai daga bisani taking goge rubutun da ta yi na neman mijin aure ba tare da bayyana dalili ba. 


A shafin Twitter dai ana yawan samun mata da ke fitowa suna bayyana suna neman mijin aure wanda kuma da yawa daga cikin su suna yin sa'ar samun mazajen auren. 


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

1 Comments

Previous Post Next Post