Ƙungiyar Hamas Ƴan Shi'a ne, cewar Sheikh Baffa Hotoro
Ƙungiyar Hamas Ƴan Shi'a ne, Shehin malamin ya bayyana hakan ne a shafinsa na facebook a ranar Maganar dai ta tayar da hazo inda mutane da yawa ke yin ala-wadai kan martanin nasa.
A cikin rubutun ya wallafa kamar haka;
"Ƙungiyar Hamas Ƴan Shi'a ne, Akwai hadin baki tsakanin su d Yahudawa bayan azahar insha Allah"
Shin yaya kuke ganin waɗannan kalamai na Sheikh Baffa Hotoro, kuna ganin abinda ya dada daidai ne ko kuwa? ku bayyana mana ra'ayin ku.
Tags:
Daga Malamai