Takaitacciyar Nasiha ga Ango da Amarya

Takaitacciyar Nasiha ga Ango da Amarya
Ango da Amarya 


Takaitacciyar Nasiha ga Ango da Amarya 


Ango da amarya suna jin faduwar gaba musamman a ranar su ta farko da suka yi aure musamman idan ba su taba yin hakan ba. Hakan yasa da dama daga cikin ango da amarya kan fuskantar tashin hankali a ranar farko. 


Dan Saurara Abokina Badai Anyi Auren ba...? Kuma an kawo ta gidan naka ba...? 


To kabi a hankali karka damu kanka Sai lallai kasanta "Ya Mace A wannan dare, a'a kabita a sannu. Ko kusa karka nuna mata cewa kana da wata bukatar wasu abubuwa a gareta da gaggawa. 


Kunyi auren soyayya...yes


Kana sonta itama tana sonka...yes 

Amma fa ka sani Hakan bazai sa baza taji kunyar kaba, "ya kamata kayi mata Uzuri koda tanada Bukata To Hakan bazai hana taji kunyar kaba, Idan ka lura ma zaka ga Jikinta yana Dan " kyarma Alamar tsorata May be kawayenta sun fada mata Wata magana akan Daren farko wadda tasanya ta shiga Wannan yanayi.


Kasani cewa bata saba ba..

Da yiwuwar ma iya cewa bata ta6a Ke6ewa da Wani da Namiji ba Idan Bakaiba A halin yanzu saboda Haka dole Wasu Al'amura Su ziyarceta irinsu Tsoro, Fargaba, da sauransu.


Tunda Tana sonka Ka bata dama Na dan Wasu kwanaki da kanta zata kawo kanta Gareka, Karka Yi mata Tilas Domin Bazaka samu Abinda kake So din ba.Idan Kasamu dinma Bazaka ji Wani Gamsuwa ba, Karka bata Muku Ranar farin ciki ta zama Ranar bacin rai.


Bada Gaggawa ake Tub riga ba, Idan Kayi Hanzari saita yage koda kuwa sabuwa ce.


Da fatan ango da amarya za'a kiyaye da abubuwan da suka kamata musamman a daren farko don gujewa aikata yin danasani. 

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post