Mijina Ya Daina Cin Abincin Da Na Girka Tun Bayan Da Naihu, Saboda Yana Kyama Ta - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Mijina Ya Daina Cin Abincin Da Na Girka Tun Bayan Da Naihu, Saboda Yana Kyama Ta

Ya yi ƙorafin cewa ba zan iya haɗa abincinsa ba saboda ya yi iƙirarin ina yin abubuwa marasa kyau da ƙazanta kamar tsafta da kuma jaririn yana yawan yin fitsari, da tumbuɗi kuma ina yin amfani da bakina wajen cirema jaririn majinar da ke cikin hancin shi, kuma a dalilin haka ne yake so mu sami ƴar aikin gida.

Tun daga wannan lokacin, kusan watanni 2 kenan baya cin duk wani abu wanda ni ce nayi tunda daga abinci ko wani abun sha.

Don Allah ku bani shawara domin ban  san taya zan É“ullo wa lamarin ba.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel