Kuskure Biyar Da Mata Ke Yi A Lokacin Jinin Alada |
Kuskure Biyar Da Mata Ke Yi A Lokacin Jinin Alada
Akwai kurakurai da yawa da mata ke yi a lokacin jinin al'ada wadanda kura-kurai suna taka rawa sosai wajen kawo cutttuka ga mata kwarai dagaske kuma suna affecting Muamula ta saduwa tsakanin mata da miji.
1- Rashin cin abinchin da yadace - Bakowane abinchi yakamata mace ta dinga ci lokachin period ba. yawan cin kayan marmari ganyayyaki irinsu zogale, cabbage, dadai sauransu yanada amfani matuka ga mace lokachin jinin al'ada domin suna bada kariya daga ciwon mara da kuma warware kasala.
Shan kayan zaki, lemun kwalba, icecream, sweets duk yakamata a Kaurace musu lokacin jinin al'ada domin koba lokacin jinin al'ada ba suna bada matsala ga lafiyar dan adam.
2- Wanke kai wajen wanka - Yana rage shigar jini zuwa wasu sassan jiki kuma yakamata a rika amfani da ruwan dumi idan za'a yi wanka lokacin jinin alada.
3-Saduwa Lokacin jinin alada - Haramunne A musulunci sannan a likitance ana daukar miyagun cutttuka Saboda haka a kiyaye.
4- Sanya Wani abu marara kyaua- Idan bakida kudi to duk lokachin jinin aladar ki kitambaya a baki ki sayi pad mai kyau domin sanya tsumma ko kyalle yana tattare da hadarin gaske saboda kwayoyin bacteria zasu iya shiga cikin farjin mace kuma su zama cutttuka masu wahalar magani Allah ya kyauta.