An shiga har cikin gidanta an kashe ta - Android Pols

An shiga har cikin gidanta an kashe ta
An shiga har cikin gidan Fatima an kashe ta 


An shiga har cikin gidanta an kashe ta 


Mun samu labarin wasu 'yan ta'addan da suka shiga gidan fatima bayan sallah isha'i sanda mijinta ya fita sallah suka kashe ta. kamar yadda bayanai suka yi nuni da cewa 'yan ta'adda sun sassarata da adda. 


Zuwa yanzu yawan kashe-kashe da ake yi na mata a jihar Borno ya fara yawa. Cikin watanni biyu zuwa Uku cases ya yi yawa. mene ne yake faruwa hakan?


Jama'ar gari dai na sin kira ga hukumomi da su tsananta bincike don gano musabbabin abin da yake faruwa kan yawan kutsa kai gidan mutane ana kisan kai.



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post