Fatima M Bashir |
Allura Cikin Ruwa: Fatima Ta Bayyana Kadan Daga Cikin Halinta Ga Wadanda Za Su Nemi Aurenta
Matashiyar ta wallafa kadan daga cikin halayyarta a shafinta na Twitter wanda hakan ke nuna tallata kanta take yi ga samari.
Ga abubuwan da ta bayyana game da halayenta kamar haka;
Inason kwalliya koda yaushe
But bana shigar banxa
Inada masifar kishi
But akan abinda nakeso
Inada saurin fushi
But banida fada sosai
Banida hassada koh bakin ciki
But inason mutum mai sirri ♥️💯
Am very simple ga wanda ya..
Shin akwai wanda wadannan halayen suka yi daidai da raayinsa kan wannan Matashiyar?
Tags:
Shirye-Shirye